GIDAN HAUSA NOVEL
@gidanhausanovels
訂閱者
觀看次數
影片
API
2K
YouTube 即時訂閱者計數器
Loading Advanced Analytics...
GIDAN HAUSA NOVEL
Barka da kasancewa da Gidan Hausa Novel,
Gidan Hausa Novel zamu dinka kawo maku sababbin litattafan Hausa daga shahararrun da Hazikan Marubutan litattafan Hausa.
Gidan Hausa Novel tana kawo maku karatun litattafan Hausa daga bakin shahararrun makarantan litattafan Hausa a Arewa.
Gidan Hausa Novel na kawo maku litattafan Hausa irin, soyayya, tausayi, nishadi, Ban dariya, Ban tsoro, Al-adu, Barkonci, tatsunniya, Kalaman soyayya, yaki, cin amana, butulci, makirci, zaman aure, dama sauransu.
Idan marubuci ko marubuciya sunga video littafinsu zasu iya tun-tun 6anmu a number mu dake nan kasa.
Idan marubuci ko marubuciya na son yin video littatafin su zasu iya tuntu6an mu.
Domin Advertising din sabon littafin ku ko Channel dinku.
Ku kira wannan number:
08107118806
Zaku iya samun mu a WhatsApp da number.
Mun gode.
Embed
即時追蹤 YouTube 訂閱者、觀看次數、創作者比較與里程碑,支援快速使用者名稱搜尋。
影片
KIN MANI ILLAH EP 2 🔚 |Latest Hausa India Novel|
Uploaded
517
觀看次數
10
Likes
0
Comments
About RealtimeSubCount.com
即時追蹤 YouTube 訂閱者、觀看次數、創作者比較與里程碑,支援快速使用者名稱搜尋。